
An ga Bidiyon yanda taurarin fina-finan Hausa na Kannywood suke tallar a sake zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a shekarar 2027.
A Bidiyon an ga irin su Rahama Sadau, Ali Nuhu, Ado Gwanja, Aminu Sharif Momo, Sadiq Sani Sadiq da sauransu suna tallar a sake zaben shugaban kasar.
Da yawa dai sun nuna rashin jin dadin ganin wannan tallar.