Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Tashar yiwa motoci masu amfani da wutar Lantarki chaji a Borno

Wannan Bidiyon ya nuna tashar da ake yiwa motoci masu amfani da wutar lantarki chaji ne dake Maiduguri jihar Borno.

Rahotanni sun ce anawa motocin chaji ne na tsawon minti 40 sannan bayan haka suna iya tafiyar Kilometres sama da 400.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wasu kalamai da gwamnan jihar Katsina yayi sun sa mutane na fassarashi da cewa kamar yanawa mutane hannunka mai sanda ne kada su zabi Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *