Thursday, September 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraron masoyin Ronaldo, Ishowspeed ya fashe da kuka bayan da Messi ya kafa tarihin zama wanda yafi yawan cin kwallaye a gasar World Cup

Tauraron masoyin Ronaldo watau Ishowspeed ya fashe da kuka bayan da lionel Messi yaci kwallo ta 17 a gasar cin kofin Duniya.

wadda hakan ta bashi damar zama wanda yafi duk wani dan wasa a Tarihi yawan kwallaye a gasar.

Bayan cin kwallon ta Messi, An ga Ishowspeed yana zubar da hawaye.

Karanta Wannan  Kwana daya bayan samun Rahoton cewa, zai fito takarar shugaban kasa, Gwamnatin Tarayya ta fara sukar Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *