
Tauraruwar fina-finan Hausa Samha M. Inuwa ta karyata cewa ta dora Bidiyon Tsiraici a shafinta na sada zumunta.
Ta bayyana cewa a yayin da wasu ke cewa babu kaya a jikinta, Tace akwai wando a jikinta.
Tace tuni ta goge Bidiyon saboda amma ba dan tsoron mutane ba sai dan na gaba da ita sun ce ta goge.
Tace kuma insha Allahu indai tsiraicinta ne babu wanda zai ganshi Har Abada.