Monday, September 14
Shadow

Kalli Bidiyon Tauraruwar fina-finan Hausa Samha M. Inuwa inda wasu sukace tsyràrà take amma ita tace akwai kaya a jikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa Samha M. Inuwa ta karyata cewa ta dora Bidiyon Tsiraici a shafinta na sada zumunta.

Ta bayyana cewa a yayin da wasu ke cewa babu kaya a jikinta, Tace akwai wando a jikinta.

Tace tuni ta goge Bidiyon saboda amma ba dan tsoron mutane ba sai dan na gaba da ita sun ce ta goge.

Tace kuma insha Allahu indai tsiraicinta ne babu wanda zai ganshi Har Abada.

https://www.tiktok.com/@samha_m_inuwa/video/7579625167983250706?_t=ZS-91vH8OSRUfp&_r=1
Karanta Wannan  Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai na ta shan yabo saboda irin kulawar da ya baiwa Mahaifiyarsa lokacin tana raye, ko da yana Gwamna yana bata lokaci sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *