
Tauraruwar Tiktok, Hafsat Baby wadda a baya Bidiyon tsiraicinta ya bayyana wanda har sai da Hisbah suka kamota ta sake sakin Bidiyon da ya nuna tsiraicinta.
Sabon Bidiyon data dora a shafinta na Tiktok ya nuna ta sanye da kaya shara-shara da cikinta a waje.
Saidai ta kulle comment inda hakan ya hanata mutane damar bayyana ra’ayoyinsu akan Bidiyon nata.
Saidai duk da haka an rika Tafka Muhawara akan Bidiyon.