Saturday, April 26
Shadow

YANZU-YANZU :Hussaina matar Seaman Abbas ta ce yanzu basa tare da mijinta Seaman Abbas

Ba sakinta ya yi ba amma wulakanci da hantara da cin mutuncin da take zargin yake mata shi da danginsa da yan garinsu abun yayi yawa, kuma duk suna yi mata cin mutuncin ne saboda zargin an bata gudunmawar Naira milyan N20 daga Berekete Family. Tace kuma ba gaskiya bane ba a bata ko sisi ba.

Yanzu dai haka bayan sun fatattako ta daga gidan mijin tana cen tana fama da rashin lafiya har ma ta roki a taya ta da addu’a…

Abun lura shine Seaman Abbas ya ji sauki, yana cikin hayyacinsa, ya dawo lafiyarsa lau

Karanta Wannan  Kasar Canada ta aikawa da kasar Amurka tallafin ma'aikata masu kashe gobara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *