
A yayin da labarai suka karade kafafen sadarwa cewa Kanwar Rahama Sadau, Fatima Sadau ta yi aure kuma Saleem Goje shine angon, duka su biyun sun fito sun yi karin haske kan lamarin.
Teema tace an Mata aure a Tiktok, saidai tace ba gaskiya bane tace idan lokaci yayi za’a sani. Ta yi wannan bayanine a Bidiyon da aka ganta tare da ‘yar uwarta.
Shima Dai Goje akwai murya dake yawo a kafafen sadarwa inda ake dangantashi da ita cewa tashi ce, yace bai auri
Wannan labari dai ya dumama kafafen sadarwa sosai.