Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Adam A. Zango ya fara taka rawa da kafarsa bayan haddarin da yayi

An hango Adam A. Zango Yana rawa da kafarsa biyo bayan hadarin da ya rutsa dashi a hanyar Kano.

Ganin Adami na rawa yasa mutane ke ta masa fatan Alheri da tunanin ya samu Sauki.

Karanta Wannan  'Yar Shekaru 16 ta yi Gàrkùwà da kanta inda ta nemi iyayenta su biya kudin fansa Naira Miliyan 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *