Thursday, December 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Toh Kiristoci ‘yan uwana, da kuke ganin America na sonku gashinan ta saka dokar hana ‘yan Najeriya zuwa kasar ta amma bata ware Kiristoci ba>>Inji ‘Yar Tanko

Wata Kirista me suna ‘yar Tanko ta bayyanawa Kiristocin Najeriya cewa ya kamata su shiga Taitayinsu.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo inda take martani ga dokar hana shiga Amurkar da aka kakabawa ‘yan Najeriya, tace gashinan da aka tashi saka wannan doka ba’a ware Kiristoci ba.

Tace dan haka yaudarar kaine tunanin Amurka tana son Kiristoci.

Karanta Wannan  Kada wanda muka sake jin ya biya masu Gàrkùwà da mutane kudin fansa>>Me baiwa shugaban kasa shawara kan Tsaro, Nuhu Ribadu ya gargadi 'yan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *