Friday, September 11
Shadow

Allah Sarki: Yayin da aka shiga yanayin Sanyi, Wannan bawan Allahn ya tara Almajirai yana basu kyatar Bargo da abinci

Wannan wani mutum ne da ya tara Almajirai yana basu kyautar Bargo da abinci yayin da aka shiga yanayin sanyi.

Da yawa sun rika shi masa Albarka.

Karanta Wannan  Trump bai isa ya Hana Aiki da shari'ar Musulunci a Jihohin Arewa ba>>Inji Kungiyar Dattawan Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *