Sunday, September 13
Shadow

Kalli Bidiyon tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya yin da yake jiran jirgi a Filin jirgin sama na Cairo, kasar Egypt domin shillawa zuwa Abuja

Bidiyon tsohon gwamnan jihar Kaduna, ya yin da yake jiran jirgi a Filin jirgin sama na Cairo kasar Egypt, domin shillawa Abuja.

Kalli Bidiyon a kasa:

Da yawa sun yi masa fatan Alheri.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Tsohon Ministan wutar Lantarki, Saleh Mamman ya tsere bayan da kotu ta daureshi bisa satar Naira Biliyan 33

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *