
Wadannan masu baiwa ‘yan Bìndìgà bayanan sirri ne da aka kama a garin Kankia dake jihar Katsina.
Dukansu sun amsa laifukansu.
Matsalar infoma na daga cikin abinda ke kara rura wutar matsalar tsaro inda suke baiwa mahara bayanan sirri akan al’ummar da suke ciki.