Friday, July 17
Shadow

Lauya ya bayyana yanda kowa zai iya mallakar gida kyauta

Wani Lauya ya bayyana yanda mutane zasu iya mallakar Gida Kyauta ba tare da ko sisi ba.

Ya bayyana cewa mutum kawai duk gudan da ya ba kowa ya shiga ya zauna.

Yace idan mutum ya kai shekaru 10 zuwa 12 a cikin gidan kuma me gida bai zo ba, to gidan ya zama nashi, yace amma idan me gidan yazo kamin shekaru 10 zuwa 12 za’a kwace ne a bashi kayanshi.

Yace amma idan ya wuce wadancan shekarun bai zo ba, to gidan ya zama mallakin wanda ke zaune a ciki kuma ko kotu aka je ba za’a kwace gidan ba.

https://www.youtube.com/watch?v=rrOTVJOPDJk?si=566krDWNS8mYpcgi
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon da Duminsa: Yanda matasa a jihar Kebbi suka fito gangami dan neman EFCC ta saki Abubakar Malami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *