
Wani dan Najeriya da ya je kasar Morocco kallon wasan AFCON ya bayyana mamakinsa bayan ganin a karon farko an dauke wuta a kasar.
Ya rika ihun cewa a karin farko NEPA sun dauke wuta a kasar ta Morocco.
Wasu dai sun rika bayyana cewa hakan alamar Nasara ce ga Super Eagles.