Thursday, August 13
Shadow

Kalli Bidiyon wani Mùmmùn Khàrì da Tshàgyèràn Dhàjì na jihar Borno suka kàiwà sojojin Najeriya

Kungiyar masu ikirarin Jìhàdì ta ÌŚWÀP sun wallafa wani Bidiyo wanda suka ce sun kaiwa wani sansanin sojojin Najeriya dake Mairari, jihar Borno hari ne.

Kungiyar ta wallafa Bidiyon inda aka ga mayakanta nata kabbara suna harbe-harbe.

A karshen Bidiyon an ga yanda suka wallafa motar sojojin da wasu makamai da suka kwace daga hannun sojojin

https://twitter.com/NigeriaStories/status/1998521916097966272?t=xeNNKCDspuRFYAkECDzBqQ&s=19

Zuwa yanzu dai Hukumomin soji na Najeriya basu ce koma ba kan lamarin.

Karanta Wannan  Abin Kunya, Kalli Bidiyon yanda aka hada wasan Jan Igiya tsakanin wadannan zaratan sojojin kasar Ghana da sojojin kasar Faransa amma sojojin Faransa suka yi nasara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *