
Wani mutuk yace ya taba taimakon wannan matar da Naira 550,000 amma abin mamaki shine sai gata ya ganta tana bara da ‘ya’yanta akan titi.
Lamarin dai ya jawo cece-kuce sosai inda wasu ke cewa ko nawa mutum ke gareshi zasu iya karewa, wasu kuwa suna ganin akwai sakaci a lamarinta.