Monday, September 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani yaga Adam A. Zango cikin sabuwar Motarsa da kashim Shettima ya bashi a titi

Wani masoyin Adam A. Zango ya bayyana cewa, ya ga Adamun a cikin sabuwar motar da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bashi.

Ya dauki Adamun Bidiyo yayin da yake kan titi.

Karanta Wannan  Dama Ance Almajirine: Bidiyon yanda Garzali Miko ke loma da abinci ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *