Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan gawar mahaifintace aka tayar da ita tsaye take rawa a gabanta kamin a binneshi

Wata Inyamura ta dauki hankula sosai a kafafen sadarwa bayan da aka ganta a gaban gawar mahaifinta tana rawa kamin a binneshi.

Wai tana masa rawar karshe ne.

Karanta Wannan  Obasanjo ya bayyana cewa a zamanin mulkin Marigayi shugaban kasa, Umar Musa 'Yar'adua Dangote yaso Gwamnati ta sayar masa da matatar man Fatakwal data Kaduna amma 'Yar'adua yaki yadda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *