Saturday, November 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan matar tace Mutumin da ta kafe ya mata chiky har sau biyu kuma duk ta haihu amma ya gudu ya barta da yara biyu tana ta wahala

Wannan wata ce data fito ta kafe hoto tace mutumin ya mata Chyki har sau biyu kuma duk ta haihu.

Tace amma yanzu ya gudu ya barta da yara biyu tana ta Wahala.

Karanta Wannan  Siyasa fa ta zo Kalli Bidiyon: Yanda aka ga dan majalisa na taya wata mata tuya a bakin titi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *