Sunday, March 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan Matashiyar nata shan Allah wadai saboda yanda ta rika dariya a wajan jana’iza

Wannan wata matashiyace data dauki hankula a kafafen sada zumunta saboda yanda ta rika dariya a wajan jana’iza.

Ta bayyana cewa dalilin dariyarta shine kalar wayar da kawunta da ta gani yake amfani da ita.

Anga wayar me kama da rediyo inda wasu suka goyi bayan ta cewa lallai wayar abin dariyace, wasu kuwa sun ce bata kyauta ba.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Jafar Jafar yace Mutuminnan da ya yi ikirarin shi dan kasuwane ya baiwa Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu me babban Shago kyautar Mota da Shago a Sokoto, Ashe dansanda ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *