Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan shekarar mun yi Maulidi me tsafta, Ba’a ce an rika ganin Shehu a Sama ko a jikin gini ba, ganin cewa kawai muka rika yi yana wucewa ta gaban mu>>Inji Anisee

Shahararren dan Darika, Alhaji Anisee Ya bayyana cewa a bana sun yi Maulidi me tsafta.

Ya bayyana cewa basu rika ganin Shehu a Gajimare ba ko kuma a jikin gine-gineba, Yace a wannan shekarar sun rika ganin Shehu ne a zahiri yana wucewa ta gabansu.

Karanta Wannan  Ku bi duk inda masu yiwa Najeriya barazanar tsaro suke ku gama dasu>>Shugaban Sojojin Najeriya ya baiwa sojojin Umarni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *