Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan shekarar mun yi Maulidi me tsafta, Ba’a ce an rika ganin Shehu a Sama ko a jikin gini ba, ganin cewa kawai muka rika yi yana wucewa ta gaban mu>>Inji Anisee

Shahararren dan Darika, Alhaji Anisee Ya bayyana cewa a bana sun yi Maulidi me tsafta.

Ya bayyana cewa basu rika ganin Shehu a Gajimare ba ko kuma a jikin gine-gineba, Yace a wannan shekarar sun rika ganin Shehu ne a zahiri yana wucewa ta gabansu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Hadarin da Adam A. Zango ya ta'azzara, duk wani me kaunarsa kawai ya sashi a addu'a>>Inji Murja Kunya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *