Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan wani Jarumin fina-finan kudu ne da aka saka masa ankwa aka dauki fim, saidai bayan daukar fim din yace a cire masa ankwar, akace makullin ankwar ya bace

Wannan wani jarumin fina-finan kudu ne da aka sakawa ankwa aka dauki fim.

Saidai bayan daukar fim din, an ganshi yana cewa a kwance masa ankwar amma akace wai makullin ya bace.

An ga ya tayar da bori.

Karanta Wannan  WATA SABUWA: Harajin da ƴan Nijeriya ke biya ya yi kadan – Bill Gates

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *