Saturday, April 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu kalamai da gwamnan jihar Katsina yayi sun sa mutane na fassarashi da cewa kamar yanawa mutane hannunka mai sanda ne kada su zabi Shugaba Tinubu

Bidiyon wasu kalamai na gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda sun dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ji yna cewa:

Mutane idan an musu Alheri, an musu aiki sun sani, idan ba’a musu ba sun sani, ba zamu hana mutane su yanke hukunci kan abinda suke so ba, idan an musu Alheri su mayar da Alheri.

Wasu dai sun fassara wadannan kalamai da cewa, kamar hannunka mai sandane ga talakawa kada su zabi Gwamnatin Bola Ahmad Tinubu.

Karanta Wannan  DA ƊUMIƊUMINSA: Ɗan Gidan IBB Ya Ki Karɓar Sabon Muƙamin Shugaban Bankin Manoma Da Tinubu Ya Ba Shi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *