Tuesday, October 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yawan jami’an tsaron dake baiwa dan shugaban kasa, Seyi Tinubu kariya sun baiwa mutane mamaki yayin da aka ganshi a wajan babban taron jam’iyyar APC

Bidiyon ya bayyana na yawan motoci da jami’an tsaro a tawagar dan shugaban kasa, Seyi Tinubu.

Bidiyon na ta yawo a kafafen sada zumunta inda da yawa ke tambayar mukamin dan shugaban kasar da har ake bashi jami’an tsaro da yawa haka.

Karanta Wannan  Obasanjo da Yakubu Gowon sun goyi bayan kungiyar su shekarau dake son kwace mulki daga hannun Tinubu shekarar 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *