
Rahotanni daga jihar Kwara na cewa, an kama wasu masu garkuwa da mutane dan neman kudin fansa.
Ba kamen nasu bane abin mamaki, sun kuma bayyana cewa, wani jami’in gwamnatin jihar Kwara ne ke basu makaman da suke amfani dasu.
An jima dai ana zargin wasu jami’an Gwamnati da hannu a lamarin matsalar tsaro.