Tuesday, October 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu Tshàgyèràn Dhàjì da aka kama sun bayyana jami’an Gwamnatin dake basu Màqàmài

Rahotanni daga jihar Kwara na cewa, an kama wasu masu garkuwa da mutane dan neman kudin fansa.

Ba kamen nasu bane abin mamaki, sun kuma bayyana cewa, wani jami’in gwamnatin jihar Kwara ne ke basu makaman da suke amfani dasu.

An jima dai ana zargin wasu jami’an Gwamnati da hannu a lamarin matsalar tsaro.

Karanta Wannan  Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Talata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *