Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu ‘yan kudu na ta shan ruwan Allah wadai bayan da suka samu wani me sayar da Balangu yana Sallah, suka rika yankar naman da yake sayarwa suna ci

Wannan wasu ‘yan kudu ne da suka samu wani dan Arewa dake sayar da nama yana gefe yana Sallah suka rika yankar naman da yake sayarwa suna ci.

Da yawa sun yi Allah wadai dasu inda ake cewa wannan tsokanar fada ne.

Karanta Wannan  Na Yi Kewar Rashin Ganin Buhari Mai Gaskiya A Wannan Ziyara Da Na Kawo Jihar Katsina, Inji Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *