Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu ‘yan mata a Kano dake rokon masu mota su rage musu hanya bayan sun shiga su kalamai sharrin cewa ya nemesu

Wannan wasu ‘yan mata ne da aka zarga da cewa masu motoci su taimakesu a rage musu Hanya a Kano.

Saidai duk wanda ya yadda ya daukesu, ba’a wanyewa lafiya, suna qala masa sharrin cewa wai ya memesu su tara masa jama’a.

Karanta Wannan  ‘Yan Bindiga sun kashe mutane 7 da sace 150 a Munya jihar Naija saidai an kashe ‘yan Bindigar guda 25

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *