Wannan Bidiyon wata halittace me ban mamaki da aka yi ikirarin wani mutum ya ajiye ta a gidansa yana tsafi da ita dan neman Duniya.
Rahoton yace halittar na lalata da matan mutumin.
Sannan yayi yunkurin sadaukar da rayuwar ‘ya’yansa amma asirinsa ya tonu daga karshe.