Friday, December 6
Shadow

Kalli Bidiyon wata kalar halitta da wani mutum ya ajiye a gidansa yana tsafi da ita dan neman Duniya

Wannan Bidiyon wata halittace me ban mamaki da aka yi ikirarin wani mutum ya ajiye ta a gidansa yana tsafi da ita dan neman Duniya.

Rahoton yace halittar na lalata da matan mutumin.

Sannan yayi yunkurin sadaukar da rayuwar ‘ya’yansa amma asirinsa ya tonu daga karshe.

Kalli Bidiyon halittar anan

Karanta Wannan  Ƴansanda sun gurfanar da masu zanga-zanga kan cin amanar ƙasa a jihar Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *