Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata katuwar Rijiya a jihar Jigawa data dauki hankula sosai

Wata katuwar Rijiya a garin Dutse na jihar Jigawa ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

An ga wasu mata da yara a bakin rijiyar suna dibar ruwa.

Saidai Rijiyar sai an shiga cikinta sannan ake debo ruwan cikinta.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Amurka na shirin saka Kwankwaso cikin mutanen da zata hana Visa da shiga kasarta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *