Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata matar Aure ta rika kirana muna waya, har sai da ta kai ga mijinta ya kirani ya tsynèmìn Albarka>>Inji Tauraron fina-finan Hausa, Tanimu Akawu

Tauraron fina-finan Hausa, Tanimu Akawu ya bayyana cewa, wata matar aure ta rika kiransa suna waya amma shi bai san matar aure bace.

Yace daga baya sai mijinta ya kirashi ya tsyne masa Albarka.

Yace matar har matsala ta samu da mijinta suka yi fada.

Yace amma daga shine ya daidaitasu.

Karanta Wannan  Gwamnati na kai mutane Bango ta hanyar kara farashin man fetur>>NLC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *