Sunday, August 9
Shadow

Sojojin da suka yi Juyin mulki a kasar Guinea Bissau sun saki Goodluck Jonathan

Sojojin da suka yi juyin Mulki a kasar Guinea Bissau sun saki tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan.

Jonathan na kasar a yayin da aka gudanar da juyin mulkin a matsayin dan sa ido kan zabe.

Saidai daga baya, sojojin sun raka shi filin Jirgi inda ya bar kasar.

Karanta Wannan  Gaskiya ka iya Karya, ta ya zaka ce mana kun kammala jami'a da dan shekaru 13?>>Atiku Abubakar ya caccaki shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *