
Tsohon Hadimin shugaban kasa kuma daya daga cikin dattawan Arewa, Hakeem Baba Ahmad ya baiwa Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar shawarar kada ya tsaya takarar shugaban kasa a 2027.
Ya bayyana cewa wannan shine abu daya mafi muhimmanci da ya ragewa Atiku yawa Najeriya.
Ya bayyana hakane a wata Hira da aka yi dashi.