Baffa Hotoro ya bayyana cewa, ‘yan Darika na fadar La’ilaha ilallah ne saboda da Larabci ake fada kuma basu san me hakan ke nufi ba.
Ya bayyana hakane a wani karatunsa.
Yace da sun san ma’anar abinda ake fadi da ba zasu fada ba.