Wani malami ya bayyana cewa ‘yan Dariqar Tijjaniyya basu da banbanci da Yahudawa.
Malamin ya bayyana cewa akwai a rubuce-rubucen litattafan dariga da suke inkarin wasu abubuwan addini dan haka yace basu da banbanci da Yahudawa.