Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Najeriya nata Allah wadai da wasu da suka je taron APC aka basu Taliya me dauke da hoton Tinubu

Wasu ‘yan Najeriya da yawa nata Allah wadai da wasu da suka je taron APC aka basu kyautar Taliya.

Bidiyon lamarin ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta yiwa mutanen da suka karbi taliyar Allah wadai.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Gwamnatin ta saka yaren Mandarin na kasa China cikin wanda za'a rika koyarwa a Makarantun Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *