
An jibge jami’an tsaro kala-kala a kofar gidan Sheikh Lawal Triumph dake Kano dan bashi kariya.
Bidiyon dake yawo a kafafen sada sumunta yayi ikirarin hakan inda aka ga jami’an tsaro daban-daban a kofar gidan malamin.
Hakan na zuwane yayi da muhawara ta yi zafi tsakanin malamin da wasy malamai bayan da yace an ga kwarkwata akan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).
Malam dai yace ya karanto Hadisinne bashi ya fada ba.
An dai ji wasu nawa malam barazana.