Sunday, April 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka rika rabawa mutane 500, 1000, da 2000 dan au je wajan Tarbar Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf

Wani Bidiyo ya bayyana a kafafen sada zumunta inda aka ga wasu na rabawa mutane kudade, 500, 1000 da kuma 2000 wai dan su je wajan tarbar gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.

A jiya ne dai Gwamna Abba Kabir Yusuf ya koma Kano bayan shafe kwanaki 10 a wajan babban taron jam’iyyar APC na kasa.

Karanta Wannan  Kada ku tausaya musu, Ku murkushe dukkan masu son kawo rashin hadin kan kasarnan>>Shugaba Tinubu ga Sojoji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *