Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka rikawa wasu mata Allah wadai saboda yanda suka rika kwanciya a jikin mawaki Davido a zuwan da yayi Kano

Wasu matan Arewa sun dauki hankula saboda yanda suka rika kwanciya a jikin mawaki Davido a zuwan da yayi Kano.

Mutane sun rika Allah wadai da hakan inda a wasu lokutan akan ga Davido yana yanda kai hannunsa kansu.

Karanta Wannan  Gwamnatin Najeriya ta gargadi Trump kada ya dauki matakin da zai Tharwatsa Najeriya ta koma kamar kasar Sudan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *