
Mutane da yawa ne a Legas suka fito dan kira ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sake fitowa takara a shekarar 2027.
An ga mutanen na daga kwalaye masu dauke da hotunan shugaban kasar.
Saidai wasu sun yi zargin an baiwa mutanen kudi ne.
Hakanan hukumar zabe me zaman kanta INEC a hana irin wannan yakin neman zabe tun kamin lokacin zabe yayi.