Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka shirya yakin neman zabe a Legas dan kira ga Shugaba Tinubu ya fito takara a 2027

Mutane da yawa ne a Legas suka fito dan kira ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sake fitowa takara a shekarar 2027.

An ga mutanen na daga kwalaye masu dauke da hotunan shugaban kasar.

Saidai wasu sun yi zargin an baiwa mutanen kudi ne.

Hakanan hukumar zabe me zaman kanta INEC a hana irin wannan yakin neman zabe tun kamin lokacin zabe yayi.

Karanta Wannan  Gwamnati tace zata siyar da gidajen da ta Kwace daga hannun tsohon Gwamnan baban bankin Najeriya, CBN

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *