Wednesday, October 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Atiku Abubakar da Rotimi Amaechi suka gaisa bayan da Jam’iyyar ADC ta bayyana Amaechi a matsayin mataimakin Atiku

Jam’iyyar ADC a hukumance ta bayyana Rotimi Amaechi a matsayin abokin takarar Atiku Abubakar a zaben shekarar 2027.

Bayan sanarwar Anga Atiku Abubakar da Rotimi Amaechi suna gaisawa.

Karanta Wannan  Ya kamata duk malami ko faston dake tallar Tinubu mutane su rika musu na Jqkiy>>Inji dan gidan tsohon Gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *