Sunday, August 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Cristiano Ronaldo ya bar filin wasa cikin hawaye bayan da Spain ta core Portugal daga World Cup

Spain tawa Portugal 1-0 a wasan da suka buga a daren jiya na gasar World Cup.

Bayan kammala wasan an ga Cristiano Ronaldo nata kuka.

Dama dai tun kamin wannan wasan, Cristiano Ronaldo yace wannan shine World Cup dinsa na karshe.

An ga wani waje da Ronaldo ya kori wani daga cikin masu gudanarwa na Portugal da ya je zai masa magana.

Yayin da Ronaldo ya zo fita daga filin wasan an ganshi mutane nata masa tafi inda shima ya tafa alamar yayi bankwana da Gasar ta World Cup kenan.

Karanta Wannan  Sojojin Najeriya sun tsere daga sansaninsu a Gubio dake Jihar Borno bayan da masu ikirarin Jìhàdì suka durfafesu zasu kai musu hari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *