Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda dan siyasa a jihar Adamawa ya tsere yayin da yaga mutanen mazabarsa na shirin yi masa na jaki

Wannan wani dan siyasa ne a Gombi jihar Adamawa, inda ya kai ziyara mazabarsa.

Yana tsaka da ganawa da mutanensa sai yaga alamar sun fusata

Nan da nan kuwa ya tsere a cikin motarsa.

A baya dai an samu wasu ‘yan majalisa da aka rika yi musu na jaki a mazabunsu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Minti Biyar kamin Amurka ta kai Khàrì Sokoto mun yi magana dasu mun amince musu>>Inji Gwamnatin tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *