Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda dansandan Najeriya ya Hhàrbì tayar doguwar mota(Luxurious Bus) saboda Direban yaki bashi cin hanci

Bidiyon yanda wani dan sanda ya harbi tayar babbar motar jigila ta Luxurious Bus saboda direban motar yaki bashi cin hanci ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Tayar motar dai ta fashe.

Saidai direban motar ya gitta motar a tsakiyar titi inda yace ba zai tafi ba sai dansandan ya sai masa sabuwar taya.

Karanta Wannan  Na baku kwana 3, ko dai ku sakeni, ko kuma zaku nenemi ku rasa>>Faston nan na asar Ghana da yace za'a yi tashin Qiyama ranar Kirsimeti amma ba'a yi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *