Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Davido ya baiwa wani me dafa abinci kyautar Naira Miliyan 10, tsaba

Tauraron mawakin kudu, Davido kenan a wannan Bidiyon inda ya baiwa wani me dafa abinci tsabar kudi Naira Miliyan 10 kyauta.

An ga yanda Davido ya dauko kudin a jaka ya zazzagesu.

Ya kuma baiwa me dafa abincin lambar wayarsa inda yace idan yana bukatar wani abu ya masa magana.

Karanta Wannan  Donald Trump ya lashe zaben shugaban kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *