Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Dubban mutane suka fito sallar Idi a kasar Rasha

Wannan Bidiyon yanda dubban mutane suka fito sallar Idi ne a kasar Rasha.

Wasu Rahotanni sun ce rasha ce kan gaba wajan yawan musulmai a kasashen Turai.

Karanta Wannan  Sabbin Bidiyo shagulgulan Bikin Auren Rahama Sadau sun bayyana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *